KANNYWOOD ZATA BIRGE MASU KALLO RANAR SALLAH
Kannywood Ta Shirya Haska Fina Finai A Gidajan Senima Sama Da 200 Ranar Sallah.
Wannan Sanarwa ta fitone daga bakin daya daga cikin manyan Jaruman fina finan Hausa na Kannywood wato jarumi Ali Nuhu.
Inda yace hukumar tace fina finai ta jahar Kano ta gama shiri tsaf domin haska fina finai a gidajan Kallo sama da 200 a fadin jahar Kano.
Domin bunkasa Sana’ar film din Inda yace kudrin yin hakan ya Samu ne bisa
sahalewar mai girma Gwamnan Jahar Kano Dr.
Abdullahi Umar Ganduje.
Ta wajan fada da Jami’an hukumar a kanan hukumomi 44 domin sa ido da kuma bunkasa sana’ar.
Don haka ne ma a yau hukumar ta tabbaatar da kwamitin duba fina finan da zasu gidan kallo wanda ya bada halarta masu ruwa da tsaki na
cikin wannan masana’anta kamar su
HAMISU LAMIDO, IYAN TAMA, Ali NUHU, SADIQ
SANI SADIQ, FALALU DORAYI, KABIRU MAI KABA,
TIJJANI ASASE,
GA JERIN FINA FINAN DA ZA’A HASKA.
1- Rariya
2- Mansoor
3- Kanwar Dubarudu
4- da sauransu
To gareku yan kallo.
Add Comment