Kannywood

Zan Tonama Asiri Idan Ka Nemi Batan Suna – Cewar Ummi Rahab

“Naji Kana Faɗa Cewa Wai Kana So Ka Bani Tarbiyya Amma Na Bijire Maka. Idan Ka Cigaba Da Neman Ɓata Min Suna Da Wannan Sharrin Wallahi Zan Tona Ma Asiri”

–Gargaɗin Jaruma Ummi Rahab Ga Tsohon Ubangidanta, Adam A. Zango, Tare Da Ƙarin, “In Kunne Ya Ji…”

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: