Addini

ZAMU SHIGO DA AUREN MUT'A DOMIN RAGE ZINACE ZINACE IRAN

Bincike ya nuna cewa ana tafka mugun barna a Kasar IRAN din musamman matasa – Auren dandano zai bada dama a rage fasikanci kafin ayi aure a Kasar Mun samu labari daga Jaridar Daily Mail cewa ana kokarin kawo karshen kwanciya da maza kafin ayi aure a Kasar Iran.
Za a kawo karshen zinace-zinace a Iran Gwamnatin Kasar Iran za ta halatta auren dandano domin a rage barna a Kasar domin kuwa bincike ya nuna kashi 80% na ‘Yan matan kasar kan kwanta da wani kafin su yi aure. Kusan daya cikin biyar kuma na wannan kason kan bi ‘Yan uwan su ne mata. An ceto matan da su ka burma karuwanci Auren dandano kan bada dama mutum ya sadu da wata na dan lokacin kafin a rabu. Wannan zai yi maganin zinace-zinacen da ake tafkawa a Kasar.
Gidan labarai na Fox News yace tun yara mata su na kanana ake fara kwanciya da su. Mafi yawan mutanen kasar dai yara ne matasa. Kwanaki kun ji cewa rashin Maza na aure a Najeriya na nema ya zama wani tashin hankali. Mazan aure su na matukar wahala a halin yanzu saboda jiran mai kudi.
Yanzu dai Haka Nageriya Ma Zinace zinace Yayi Yawa

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.