Zamu Kafa Kwamitin Kwararru Wajan Karin Albashi -Buhari

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

A Yau Shugaba Muhammad Buhari ya bayyana cewa zai sake kafa wani kwamitin kwararru wanda zai sake duba hanyoyin da za a bi wajen aiwatar da sabon tsarin albashin mafi karanci na 30,000 ta yadda ba zai sanya gwamnati cikin halin karbo basussuka, da tashin farashin kayayyaki da kuma rashin aikin yi.

Inda bacin gama jawabi mai girma shugaban kasa ke da wuya  yan majalisa suka fara ihu sai buhari.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

Sheikh Dahiru Bauchi Ya Yaba Wa Gwamna Mai Mala Kan Inganta…

1 of 661

A yau buhari ya kai bajet na N8.5m a majalisa.

Talla
Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: