Zamu Hukunta Wadanda Aka Kama Da Siyan Kuri`u

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Rudunar ‘yan sandan Najeriya ta tabbatar da kama wasu mutane biyar da take zargi da sayen katin zabe a unguwar Gama da ke karamar hukumar Nasarawa a jahar kano.

Kakakin rundunar a jihar DSP Abdullahi Haruna Kyawa, shi ne ya tabbatar wa da hakan, inda ya ce an kama mutanen ne bayan da suka samu labari.

Talla

Mutanen dai sun hadar da mata da mata, kuma ba a karamar hukumar Nassarawar kadai aka samu irin wadannan mutanen ba, har da karamar hukumar Dala inji jami’in.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

Hukumar Karota Ta Kama Mota Cike Da Tabar Wiwi

Talla
1 of 661

Ya ce, da kyar suka kwaci mutanen daga hannun mutanen unguwannin da suka je sayen katin zaben.

#Mikiya

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: