Labarai

Zamu Dauki Mataki A Kan Aisha Jummai alhassan Jam'iyar APC 

Mataimakin shugaban jam’iyyar All Progressive Congress (APC), Segun Oni, yace Shugabankasa Muhammadu Buhari da jam’iyyar za su yanke shawara akan Ministan harkokin mata Aisha Alhassan.
 
Akan Bayyana goyon bayan ta ga tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar ya ba mutane mamaki. Oni din Ya fada ma manema labarai a filin jirgin saman Makurdi cewa, jam’iyyar su za ta dauki mataki a lokacin da yakamata.akan Ministar
 
Wanne Hukunci Ya Dace Da ita?