Kannywood

Zafafan hotunan Rahama Sadau Wanda Sukaja Mata Yabo

Rahama Sadau ta saki wasu zafafan hotuna wanda tayisu cikin shigar kamala yadda kasan wata sabuwar Amarya.

Wayannan hotuna da jarumar ta saki sun jamata yabo matuka wajan mabiyanta a shafukan sada zumunta.

Jarumar ta samu ra’ayin mabiyanta guda dubu 3 da wasu abubuwa a cikin awa sha 3 a shafin facebook

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: