A yau jumma’a ne babbar jaruma kuma shahararriya a fagen wasan kwaikwayo wato fim take bikin cikar shekara 25 da haiwuwarta.
Inda jarumar ta rabawa masoyanta zafafan hotuna wanda dama can tasaba basu.
7/12/2018 shine ranar haihuwarta a duniya.
Tambaya
Shin ko zaku iya fada mana ranar da wannan jarumar ta fara yin fim?
- Advertisement -