Labarai

ZABEN 2023: An Wayi Gari An Cika Birnin Abuja Da Fastocin Tsohon Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II

Hotunan, wadanda ba a san ko su waye suka bi dare suka mammanna ba, amma dai bincike ya nuna cewa ba sa rasa nasaba da kiran Sarki Sanusi II da ya fito takarar shugabancin kasa a zaben 2023.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: