Alphazazee Multimedia Nig Ltd.
Yana Gayyatarku
Zuwa wajen Bikin kaddamar da Sabon kundin wakoki tareda Nadin Alphazazee Abdulhamid Muhammad, A matsayin Sarkin Wakar Alh Atiku Abubakar.
Wanda za’ayi kamar haka:-
Rana: Lahadi, 27th,June,2021
Lokaci: 3pm
Wuri: Mumbayya House, Gwammaja, Kano State.
Bako Na Musamman:
H.E Alh Atiku Abubakar, GCON
Wazirin Adamawa.
Mai Gabatarwa
Sheik Arabo Jada
Dan Masanin Jada.
Kudin Shiga:
V.I.P N1000
Regular: N500
-Stage Drama
-Dance Competition
-Live Performance.
Domin Neman Karin Bayani:
09022363604, 07082792912,
Lambar wayar Mawaki
08069654613
Add Comment