-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Zaa Sake Nemo Rancen sama da Naira Tiriliyan Hudu A Nigeria


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ministar kudi a Nigeria Hajiya Zainab Ahmad ta bayyana cewa Gwamnatin tarayya ta nemi majalisu dasu amince mata ta kara nemo bashin sama da Naira Tiriliyan hudu domin gudanar da manyan ayyukan dake cikin kasafin kudin wannan shekarar.

 

Bashin da idan an karba zai kara yawan basukan da Gwamnatin tarayya ta karbo zuwa sama da Naira Tiriliyan Talatin da biyu, zai kuma kara sarkake kasar a bangaren gudanar da rayuwa cikin yanci.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

Sai dai Gwamnatin ta bayyana cewa nemo bashin yq zama dole sakamakon manya manyan ayyukan da take son cigaba da gudanarwa wadanda ta tsara zatayi a kasafin kudin wannan shekarar 2020.

#biyora

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: