Za A Gudanar Da Gagarumin Bikin Zagayowar Ranar Haihuwar Buhari

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

A gobe Litinin ne wasu kungigoyin magoya bayan shugaba Buhari da suka hada da ‘Buharists Hang Out’ (BHO) tare da hadin gwiwar ‘Buhari Support Orgnization’ (BSO) za su gudanar da bikin murnar zagayowar ranar haihuwar shigaban kasa Muhammadu Buhari, inda suke gayyatar masoyan shugaban kasan da su halarci taron

Taron wanda za a gudanar a filin shakatawa na Millennium Park dake Maitama Abuja, da misalin karfe 12 na rana, an bukaci mahalarta taron da su zo cikin shigar kore da fari.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

A yayin taron, za a gudanar da addu’o’i ga shugaba Buhari da kuma kasa baki daya.

Talla
Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: