Labarai

Za a fara Bincike Kan Musababin Hadarin Jirgin Sama Sojin Nijeriya

GENERAL FARUK YAHAYYA:

Yau litanin 31/05/2021 za’a fara gudanar da bincike kan musabbabin hatsarin jirgin saman sojojin Nigeria mai lamba (NAF30) wanda acikinsa ne marigayi Gen. Ibrahim Attahiru da abokanin aikinshi suka rasa rayuwarsu.

Sabon Hafsan Sojoji Gen. Faruk Yahayya yaqara da cewa za’a gudanar da wannan binciken ne bisa gaskiya da adalci tare da hukunta duk wanda aka kama da laifin cin amanar kasa kowaye shi.

Daga karshe yayi addu’a da kyakkyawan fata ga marigayi Gen. Ibrahim Attahiru da yarigamu gidan gaskiya.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: