-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

YUSIF BUHARI DA ALIYU ATIKU: Me Ya Sa Ba Sa Zagin Wadanda Ba Sa Son Iyayensu Sai `Ya`yan Talakawa? 


1

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Nazarin Rabiu Biyora

Yusuf Muhammadu Buhari ya kasance babban yaro namiji ga mahaifinsa Buhari, ina da tabbacin yusuf yana rike babbar wayar da zata iya bashi damar lekawa shafukan sadarwar zamani, kuma ba zai kasa sanin irin wainar da ake toyawa a shafukan ba, sai dai ina da yakinin ba zai taba yin kuskuren furta kalaman da basu kamata ba akan masu adawa da Mahaifansa, idan ma har zai yi wani abu sai dai ya yi kokarin janyo ra’ayin mai adawar.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 25

- Advertisement -

Aliyu Atiku Abubakar ya kasance yaro namiji ga mahaifinsa Alhaji Atiku Abubakar duk da cewa bashi kadai bane yaro namiji a gidan, shima na tabbata yana da babbar wayar zamanin da zata iya bashi damar lekowa dandalin sadarwar zamani tare da ganin lamuran dake faruwa, ina da yakini ba zai aibata wanda yaga yana adawa da Mahaifansa a siyasance ba, sai dai yayi abun daya kamata wajen janyo raayin mai adawa.

Su sun yi sa’ar kasancewa ya’yan manyan ‘yan siyasar da suka tsaya takara, amma duk da haka suke gudanar da tasu siyasar cikin hikima da sanin ya kamata, kenan me zai hana nima inyi koyi dasu wajen kwatanta kyakkyawar mu’amular siyasar da zata taimaka mun a nawa bangaren.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: