Yin Sabuwar Waka Kan Dage Zabe Ya Jawo An Yi Masa Jina-jina

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Mustapha Isyaku Bkd

Wannan bawan Allah da kuke gani mai suna Abba Ajasun Waka, mawaki ne daga jam’iyar PDP a jihar Jigawa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

‘Yan Shi’a Sunyi Fito-Na-Fito da Jami’an…

1 of 661

Sabuwar wakarsa ta daga zabe wacce ya bayyana ta a jiya, yau kuma ya gamu da ‘yan sara suka da ake zaton daga jam’iyar APC ne suka yi niyyar hallaka shi kuma Allah bai ba su nasara ba, sai dai sun yi masa lahani sosai.

Muna rokon Allah ya baka k
lafiya su kuma allah ya shirye su kuma Allah ya bayyana su. Amin.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: