Yasa Wata Tsohuwa Kuka Sabida Kyauta – Adam A Zango

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Jarumi Adam A Zango ya yi rabon kayan masarufi dama kudi agarin kaduna. mutane da yawa sun sami wannan kyauta ta kayan masarufi, abin burgewa da sha’awa shine, mafi yawan wadanda suka sami kyautar talakawane da kuma gajiyayyu da kuma marayu.
Acikin talakawan da suka sami kyautar harda wata tsohuwa, wanda take mazauniyar unguwar Zangon Kataf dake kaduna state. wanda sabida jin dadin abinda Adam A Zango ya yi mata har tana kuka.

Da wakilin mu Muhammed Lere ya zanta da ita ta sanar ma shi dalilin da yasa tayi kuka alokacin da aka bata kyautar Adam A Zango.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 404

Acewar Tsuhuwar: Wallahi bani da abinda zanci aranar, sai wata makociyata ta shigo tace ga yan fim can suna rabon kudi da kayan masarufi, nan fa na tashi da kyar. naje gurin sai naga Adamu dama kuma ya saba wannan rabon, yana zuwa kaina sai ya ba ni naira dubu dari biyu, wallahi ban san lokacin da nayi kuka ba dan murna. Nagodewa Allah, Allah kare Adamu Allah Ya Kara Daukaka.

Inji Tsohuwa Ladi

 

#Adamu Sani Ciroma

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.