Kimiyya

‘Yar Shekara 22 Da Ta Kirkiro Manhaja Guda Biyu A Duniya

Hauwa’u Ibrahim Kenan ‘Yar Asalin Karamar Hukumar Malumfashi A Jihar Katsina Da Ta Kammala Digirinta A Bangaren Na’ura Mai Kwakwalwa A Jami’ar Lancaster Da Kuma Digiri Na Biyu A Jami’ar Middlesex Ta Kasar Burtaniya Da Sakamakon Mafi Daraja

Ta Kirkiro Wata Wasun Manhaja Guda Biyu (ArchiScope Da JupiMart) Wadanda Za Su Taimaka Wa Masu Zane-zane Da Kuma Masu Son Sayayya A Duk Fadin Duniya.

Daga Jamilu Dabawa, Katsina