Labarai

YANZU-YANZU: An Sako Sauran Daliban Makarantar Gandun Daji Da Aka Yi Garkuwa Da Su A Kaduna

An sako sauran Daliban 27 na makarantar kwalejin gandun daji, afaka dake jihar Kaduna da ‘yan bindiga suka sace a watan Maris da ya gabata wanda a kwanakin baya suka saki 10 daga cikin su, bayan da iyalansu suka biya musu kudin fansa.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: