-Advertisement-


Yanzu Yanzu: Allah ya yi wa jarumar Kannywood Fadila Muhammad rasuwa


0 6,997

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Kafin mutuwarta jarumar ta fito a fina-finai da dama da suka hada da Basaja, Bikin Yar Gata, Hubbi, Karfen Nasara, Mai Farin Jini, Na Hauwa da dai sauransu.

-Advertisement-

-Advertisement-

Tuni manyan jaruman masana’antar suka fara nuna alhini da juyayi na rashin wannan abokiyar sana’arsu da suka yi a shafukansu na Instagram.

Maryam Booth ta wallafa: “Inna lillahi wa inna ilayhir rajiun Inna lillahi wa inna ilayhir rajiun Innalillaywa inna ilayhir rajiun Ubangiji Allah yajiqan ki Farida.”

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 320

-Advertisement-

Teemah Yola: “Allah ya jikanta da rahama Ameen ya rabbi.”

Ummah Shehu: Innalillahi wa’inna’ilaihir raju’un allah yayiwa fadila rasuwa yanzu Allah yajikanki da rahama yasa mutuwa hutune agareki ya yafe miki dukkan kurakuranki amin.”

Hakama ragowar yan uwanta masu sanaar film film sun nuna alhininsu

Source Legit

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.