A jiya da daddaren shahararren mawakin kwankwasiyya wato tijjani gandu ya hadu da hatsarin mota,
Hatsarin ya farune a cikin unguwa inda kan motar ya kwace ya daki wani gida, Allah ya tsare ba wanda ya taba.
An kwantar dashi a Asibiti domin samun kulawar likitoci, kuma da sauki kamar yadda makusantan sa suka bayyana.
Add Comment