-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

`Yan Ta`adda Sun Kore Mutanen Garin Kursasa Daga Garin A Zamfara


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

‘Yan Ta’adda Sun Kore Mutanen Garin Kursasa Daga Garin A Zamfara

Daga Abdurrahman Abubakar Sada

Barayin shanun nan dake Zamfara, sun sake tayar da kayar baya a wannan makon.

A makon nan ne ‘yan ta’addan suka budewa wani gungun ‘yan bangar sa-kai wuta, inda ‘yan bangar suka gudu zuwa garin Kursasa dake Makotaka da Badarawa, a Karamar Hukumar Shinkafi, domin neman agaji.

‘Yan bangar bayan sun dawo daga wurin wani taro a Shinkafi, a kan hanyarsu ta komawa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

‘Yan ta’addan sun kashe mutum bakwai a garin na Kursasa, ciki har da guda daga cikin ‘yan bangar na sa-kai.

 

A halin yanzu kashi tara cikin goma duk sun fice daga garin, zuwa makota domin neman agaji.

 

Ni da nake rubutun nan, akwai mutum hudu a gidan mu da suka fito daga kauyen zuwa garin Shinkafi, domin neman mafaka, kamar yadda kuke ganin mutum biyu daga cikinsu a hoton nan.

 

Allah ya kawo mana mafita.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: