Rahotanni sun Iskemu cewa ‘Yan Shi’a Mabiya Sheik Ibrahim El-Zakzakky, masu zanga zangar Free Zakzakky sunyi Artabu da Jami’an Tsaro Yau a Abuja.
Wannan al’amari ya farune yau, Awanni Bayan Kotu ta saurari Shari’ar Malam. Zakzakky da Gwamnatin Kaduna.
Sai dai Kotun ta dage Sauraron Shara’ar har Zuwa gobe talata.
Ahmed T. Adam Bagas ✍️