Kai tsaye daga maaikatar Kula da yan sanda (Police Service Commission) dake Abuja, inda jogororin Kwankwasiyya suka kai korafi akan Kwamishinan ‘yansanda na jihar Kano kan rawar da mutanensa suka taka wajen harin da aka kaiwa yan Kwankwasiyya a filin hawan daushe.
Ku Karanta Anan: Ku dakko bidiyon yadda fadan ya kaya Ku Kalla
Akan Abinda ya faru a hawan sarki yayin da yan gandujiya suka kaiwa yan kwankwasiyya hari inda takai suna sarar yan uwansu kamar a filin yaki.
Wannan gaba daya sanadiyar gabar dake faruwa tsakanin gwamna ganduje da kuma sanata kwankwaso.
Sukuma soba da wasu mabiyan su gaba daya jakaine da jahilai ana fama da matsin rayuwa gashi ba wani adalci da shuwagabani suke samu sannan munzo muna fada tsakaninmu Mina zubarwa da yan uwanmu jini.
Shin mai zakuce akan wannan
Abubakar Muhammad inuwa
7/9/2017
Add Comment