‘Yan kwallo 4 da za su iya maye gurbin Neymar a Barcelona
A kakar bana Dan wasa Neymar Jr. ya sauya sheka zuwa PSG daga Barcelona kan kudi fam Miliyan €222.
Ana sa rai Barcelona za ta maye gurbin sa.
Wani Dan wasan Barcelona za ta saya?
1. Philip Coutinho Dan wasan Liverpool.
2. Ousman Dembele Dan Wasan Dorteman.
3. Kylian Mbappe Dan Wasan Manaco.
4. Eden Hazard Dan Wasan Chelsea
Wane Dan wasan ku ke ganin zai maye gurbin Tsohon Dan wasa.
Add Comment