Yan Hisba Sun Tarwatsa Bikin Auren Yan Madigo A Kano

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Yan Hisba sun tarwatsa wani bikin ‘yan madigo a birnin Kano. Rundanar ‘yan sanda ta jihar Kano ta kuma ci nasarar kama mutane 11 da suke da alaka da shirya wannan bikin Aure a unguwar Sabon Gari dake cikin birnin Kano.

Bikin dai an shirya shi ne a ranar Litinin. Kwamandan Hisba dake lura da sashin laifuka na musamman Nasiru Ibrahim ya bayyana cewar rundunar rasu ta samu sakon wani sakon asiri da ta samu kan wannan biki da ake shirya a wani gidan rawa a Sabon Gari dake yankin karamar hukumar Fagge.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
Talla

‘Yan Shi’a Sunyi Fito-Na-Fito da Jami’an…

1 of 661

Wadan da suke shirin yin auren sune Safiyya Yobe wadda zata auri wata da ake kira Fatima Gezawa.

Source DN Hausa

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: