-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

'Yan Boko Haram sun kashe mutane 25 a Nijar


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sojin Jamhuriyar Nijar sun mayar da martani.
Wasu mahara da ake zargi ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun kashe mutane 25 a harin da suka kai a wani kauye da ke yankin Bosso.
Dakarun sojin Nijar sun mayar da martani inda suka kashe ‘yan kungiyar 20 suka kuma kori wasu.
Lamarin ya faru ne ranar Laraba.
Yankin na Bosso yana kan iyaka da Najeriya.
Kungiyar ta Boko Haram dai ta kara kaimi a hare-haren da take kai wa a wasu yankuna a Jamhuriyar Nijar.
Yankin na Bosso yana kan iyaka da Najeriya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 32

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.