Da Yammacin Yau Alhamis ne, Yan Bindiga Da Suka Sace Daliban Makarantar Sakandire Ta Al’umma Dake Garin Runka A Karamar Safana Jihar Katsina
Dilaban Wadanda Aka Sace Akan Hanyar Su Ta Zuwa Garin Su Gobirawa Akwai Gaddafi Usman Da Abdulrrasheed Yahuza Da Kuma Murtala Abdullahi. Dukkan Su Yan Aji Biyu Na Babbar Sakandire.
A Lokacin Da Suka Kawo Wa Sakataren Gwamnatin Jihar Katsina Kuma Shugaban Kwamitin Tsaro Alhaji Musatapha Muhammad Inuwa Ziyara A Ofishinsa Tare Iyayansu Da Kuma Danmajalisar Jiha Mai Wakiltar Karamar Hukumar Safana, Honarabul Abduljalalah Haruna Runka.
Daga Jamilu Dabawa, Katsina