Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Sanata Bala Na’Allah A Kaduna

Rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ta ce wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne sun kashe Kyaftin Abdulkarim Bala Ibn Na’allah babban dan Sanata Bala Ibn Na’Allah. Kakakin rundunar ‘yan sandan Jihar Kaduna ASP Muhammad Jalige, ya tabbatar da mutuwar Kyaftin din.

Ana zargin ‘yan bindiga ne suka shiga gidan Abdulkarim wanda ke unguwar Malali a yammacin yau Lahadi suka kashe shi. Bayan sun kashe shi sun tafi da motarsa, amma lokacin da suka je gidan matarsa ba ta nan, in ji ASP Jalige..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: