Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Majalisar Jihar Zamfara

Honarabul Muhammad D. Ahmad, wanda yake wakiltar karamar hukumar Shinkafi a majalisar dokokin jihar Zamfara, rahotanni sun nuna cewa ‘yan bindigan sun kashe shi ne a hanyar sa ta zuwa Kano daga Gusau.

Daga Abbas Isma’il Dikko, Gummi

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: