-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

`Yan Agajin Izala Sun Gamu Da Hadari A Hanyar Ta Dawowa Gida


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

‘YAN AGAJIN IZALA SUN GAMU DA HADARI A HANYAR KOMARWAR SU GIDA BAYAN SUN HALARCI WA’AZIN KASA

Daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 657

- Advertisement -

Tawagar ‘yan Agajin kungiyar Izala sun gamu da ibtila’in hadari a hanyar su ta komawa gida bayan sun halarci wa’azin kasa.

Tawagar wadda ta kun shi ‘yan agaji na jihar Sokoto, sun gamu da hadarin ne bayan da motar su ta fada wani rami, inda nan take mutum biyu suka rasu, da dama daga cikinsu sun raunata kuma an kai su asibiti domin ba su agajin gaggawa.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: