Labarai
Trending

YAHAYA BELLO: A Jihar Kogin Ma Ya Gaza Bare Kuma A Ba Shi Jan Ragamar Nijeriya

Nan titin wani gari ne da ake kira Obangede babbar hedikwatar karamar hukumar Okehi dake jihar Kogi.

Wani abin mamaki ma, karamar hukumar Okehi tana daya daga cikin kananan hukumomin dake karkashin kabilar Ibira, wanda shi kansa Gwamna Yahaya Bello dan kabilar ne.

Wai a haka ne kuma ake son a ba shi jagorancin Nijeriya, alhalin jihar sa ma ta gagare shi.

Don haka ‘yan finafinan Hausa ku daina yi wa Yahaya Bello shigo-shigo ba zurfi.

Daga Zainab Mahmud (Gentle Zee)

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: