Kimiyya

Yadda Zakuyi Unlimited Free Browsing A Layin Airtel 2022

Assalamu alaikum barkan ku da sake kasancewa damu a wannan shafin LastNg kamar yadda muka kawo muku garabasa na free browsing a layin mtn shekaran jiya sai aka samu yau ya daina aiki.

To yanxu munyi iya kokarin mu mun sake samo wani hanyar da zakuyi unlimited free browsing din amma a layin Airtel ne masu layin Airtel yau suma zasu more wannan garabasa.

Wannan da wannan vpn din me suna Stark Vpn zamuyi amfani nasan dayawa sun san da wannan vpn din dan muna yawan kawo muku yadda ake free browsing ta cikin vpn.

Da farko idan kanada vpn din kaje play kayi updated nasa idan kuma bakada shi ka sauke anan DOWNLOAD.

Idan kunyi download saiku bude app din kuna budewa zai nuna muku Ng smile Unlimited 2022 saiku danna Okay

Idan kuma be nuna muku wanna Ng smile Unlimited 2022 ba saiku danna wannan wajen dana nuna muku da zanen

Saiku danna inda aka rubuta Upgrade Tweaks

Zai nuna muku kuyi update din idan kuma ya nuna muku haka to kun riga kunyi ne.

Saiku taba wannan waje dana nuna da zanen nan.

Sai kuyi kasa ku zabi Airtel Unlimited zaku ga na 1 dana 2 duk wanda kuka zaba zaiyi.

Saiku taba inda na nuna sa zanen nan kudan jira zaku ga yayi connected.

#lastborn.com

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement