A yan kwana biyu naga mutane na ta kuka wai babu free Browsing na mtn to a yanzu gashi domin ku samu kudan sarara ta hanyar dauko Pisphon vpn.
Da Farko dai ka abinda ya kamata ka fara daukowa kayi install a wayarka ta android.
Idan ka daukota sai ka bude kaje Options idan ka shiga sai ka Danna select server region
Idan ya bude sai kayi kasa ka zabi CANADA
Sai ka danna OK
Sai ka danna Start
Sai ku jira Bayan yan second 10 da zarar tayi connect saiku fara free Browsing.
Add Comment