
Da farko Dai Idan Kuka Hadu Ku Biyu Masu Android Kuma Zakuyi 2Player To sai Kuje Wajan Setting
na Phone Naku Sai Daya ya bude HostPort Sai Daya shi KUma Ya Bude Wifi Yayi Conected Na Hostport Din Da aka Bude Bayan Kunyi Conected .
Sai Kuje PSP din Naku Domin Yin DOwnload New Version Na Psp Ku shiga Nan PSP
Bayan Kunshiga Psp Din Sai Kuje Wajan Setting Kushiga Networking Kamar Haka
Sai Kuyi Enable Na Networking/Wlan
change PRO ad hoc server IP addres In Yana Local Sai Kai Delete all Kasa Wayannan Ip Din
192.168.43.1 sai Ok
kai enble built
Sai Back
Sai Kuje Graphics Kacikesa Kamar Haka
Sai Kuje Zuwa Match Kushiga
Sai Kuje Adhoc
Sai Daya Yaje Setup Room
Zakaga Kamar Haka
Sai Daya Kuma Yaje Search For Match Room Idan Yashiga Zakaga Waje Kamar Haka Kajira Zuwa Wasu second kazaga sunan abokinka wanda kai conect ya kamosa kamar haka
Sai kadanna X
bayan Kadanna Shikuma Zaizo Masa Kamar Haka
sai KushiGa Next Match
sai Kuzabi Team Da Kukeso
Sai Ku Tafi Izuwa Wasan Kamar Haka
Good Bye
Karanta Anan Yadda Zaku Maida Pes2016 Zuwa 2017 Ta Android
Add Comment