Insha Allahu Yauma Muna tafe Da Bayani Kan Yadda Zaku Dora Wa Android Naku Launcher
Musamman Wasu Wayoyin Kirar Android Basa Daukar Launcher Ko Ma Ka Dora Musu Za Kaga Kana danna Home Zata Sauka
To Kam Yau Insha Allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Zaku Sanya Mata Launcher Ta Dole Zata Dauka Insha Allahu
Ni Mayana TECNO M6 Taki Dauka Amma Danabi Wannan Hanyar Yanzu Haka Na Dora Mata Launcher Kuma Ta Zauna
Domin Yadda Zaka Chanza Kawai Ka Biyomu
1==> Kaje Wajan App Na Wayarka Sai Ka Shiga All Kamar Haka
2==> Sai Ka Duba Kasa Chanza Wajan L Wato Alphabet L Zakuga Launcher Kamar haka
3==> Sai Ka Shiga Idan kashiga Sai kai Kasa Zakaga “CLEAR DEFAULT” Sai Ka Dannasa Kamar haka
4==> Kanayi Sai Ka danna Home Zakaga Ta Nunoma Zabi Launcher Da Kakeso Kasa Sai ka Zabi Daya Sai Ka Shiga ALWAYS ko Kuma Just Once
Idan Da Launcher Kakeson Aiki Koda Yaushe Sai Ka Zabi ALWAYS idan Kuma kanaso Idan Ka danna HOME Take Nunoma Wajan Zabar Launcher Sai Ka Zabi JUST ONCE
Insha Allahu Kagama Sawa Android Taka Launcher Idan Bata Dauka
Ku Daure Ku Dinga Comment Da Kuma Turawa Zuwa Social Network Naku
Ku Huta Lapiya
Add Comment