ToYan uwa yau gamu da sabon post akan yadda zakasa wa kwanfutarka Mai Dauke Da Opreting Din Windows 8 ko 8.1 password Tare da ni naku REAL_ABUBAKAR
TO Ga Bayani Bi Da Bi
===================================================
AKAN YADDA ZAKASA PASSWORD DI N WATO KA KULLETA SABI DA TSARO
==================================================================
1- Da Farko dai kaje dan beranka zuwa hannunka na dama wato inda zaka fito da wajan kasheta Kamar Haka
2- Sai Kushiga Setting
bayan kashiga zai budema kamar haka
3- Sai kashiga Change PC Setting
Bayan Kashiga Zai Budema Kamar Haka
4- Sai Kashiga User Zakaga Daga Gefe Zakga Sign In A Kasansa Zakaga CREATE PASSWORD
Sai kashiga Zai Budema Kamar Haka
5- Zakaga Guraren ciki password din Kamar Yadda Kagani A Hotanan
==New Password- Sabon Password
==Re-enter Password – Sake Mai-Maita Password
==Passoword Hint- Yadda kakeso Kai Ta mai-maita Sawa Idan Ba Asa dai-dai ba
Bayan ka Gama cikewa sai ka danna Next
Zai Bude Kamar Haka
6- Sai Ka Danna Finish
Shikenan Kagama Sawa
Masu Windows 7 Kuyi Mana Afuwa Kuma Naku Nanan Tafe
Insha Allahu
Rashin Yin Comment Naku Yakan Durkusar Da Gwuwar Mai Rubutu
Yin Comment Naku Yakansa Mu Gane Kuna tare Damu
Add Comment