Networking

Yadda Zakasa N100 Ta Koma N400 A Layin MTN NG

Barkanmu Da Safiya Al,ummar Musulmi Da Fatan Kun Tashi Lafiya.

Yau Insha ALLAHU muna Tafe Da Wani Dan Karamin Post Game Da MTN. NG.
Shin Ko Kasan Kana Iyasa Wa Mtn Dinka N100 Ta Koma N400 Ko Kasa N10 Ta Koma N30 Da Duk Irin Kudin Da Kakeson Sawa.
Yadda Zakayi
=====================
Kawai idan Kazo Sa Kati Mai Makon Kasa
*555* pin# To Kawai Sai Kasa
*888*pin#
Domin Duba
Balance
*559*14#
Insha Allahu Zakaga Kudin
Insha Allahu Zuwa Dare Zaku Ganmu Da Wani Sabon Post din
Gud Bye
Ka Daure Kayi Share
Tags