Da farko idan kashiga blogger sai kaje Layout Kamar haka
Idan kashiga Zai budema Waje kamar haka
Sai Kashiga add a Gadget yan kashiga zai budema waje kamar haka
Sai kashiga HTML/JAVASCRIPT bayan ka bude zakaga wasu box guda2 box ta farko title na biyu anan zakasa html ko javascript sai kai save
Shikenan ka gama
Add Comment