Nasan Wasu Zasuyi Mamaki Akan Wannan Post Din To Bakomai Bane Yasa Zan Wannan Post Din Sai Dan Wasu Dalilai.
Na Farko
1= Shine Nasan Wasunku Sukan Shiga Da Wayoyinsu Masallaci A Kunne Kuma Ba Tare Da Sun Sata A Silent Ba Kuma Sai A Kirasu Sai Kaga Mutum Ya Tsaya Sai Ya Zarota Zai End Call.
Wasu Kuma Har Sai Sun Tsaya Sunga Ma Waye Yakira
Kunga Wasa A Sallah Bai Da Kyau.
2= Shine Akwai Masu Zuwa Makaranta Musamman Yan Secondary Wasu Ana Kwace Musu Wayoyinsu Ko Kuma Wajan Wani Taro Da Ba,aso Waya Tayi Ringtone
To Yau Kam Insha Allahu Zamuyi Bayani Kan Yadda Tana Fara Ringtone Zaka Sata A Silent Ba Tare Da Kowa Yaji Ringtone Din Ba
Da Zarar Kaji Kira Yana Kokarin Shugowa Wato Zata Fara Ringtone
To Kawai Ka Nemi Inda Power Off Din Wayarka Yake Ka Danna
Ko Kuma Ka Nemi Madannin Volum up ko down Ka Danna
Da Zarar Ka Danna Daya Daga Cikinsu Zakuji Tayi Shuru Amma Kiran Yana Nan Iya Yi
Idanma Baka Gane Bayanin Ba Ka Nememu Ta Wannan Number 08148337698
Ko kuyi comment
Add Comment