Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Wa Disk Cleanup A Kwanfuta
Da Farko Dai Kaje Start Na Kwanfutar Ka Sai Kai Search Na Cleanup Kamar Haka
Idan Ya Nunoma Disk Kleanup Sai Kashiga Zakaga Ya Watsoma Wani Dan Karamin Shafi Kamar Haka
Wato Wajan Zabar Drive Sai Ka Zabi C Kamar Yadda Kuka Gani A Hoton Sai Kuyi OK Zakuga Ya Tsaya Loading Kamar Haka
Da Zarar Ya Gama Loading Zai Watsoka Wani Shafi Kamar Haka
Sai Duba Cikin Files to Delete Sai Ka Duba Kaga Wanne Ne Ba Ai Wa Mark Ba sai Kayi Masa Kana Gamawa Sai Ka Danna OK Da Zarar Ka Danna Zakaga Ya Nunoma Loading Kamar Haka
Iya Gamawa Zai Bace Shikenan Kayi Cleanup Na Disk Naka
Godiya Ta Musamman Gareku A Bokai Na
Add Comment