Nasan Wasunku Da Yawa Kan Sukai Kwanakin Da Data Dinsu Ta Sub Tai Expaire Suke Karar Da Data Dinsu Kuma Sunaso Su Sake Wani Amma Mtn Sai Suce Sai Sunyi Unsubscribe To Yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zaka Fita
Zamuyi Bayani Kan Yadda Zakai Unsubscribe Na Whatsapp
Da Farko Kaje Wajan Tura Sako Wato Message
Sai Kashiga Wajan Rubuta Sabon Sako
Kasa
“NOWAM” zuwa 131
Wannan Shine Hanya Mafi Sauki
Ko Kaje Wajan Kira Kadanna
*662*10*3#
Sai Ka Danna Kira
Zasu Nunoma Sako Kamar Haka
=>1 Whatsapp (day)
=>2 Whatsapp (month)
=>3 Opt out.
Sai Kai Musu Reply Da 3
Zasu Turoma Da Sako
Na Tabbatar Daka Fita
Kuyi Comment Da Abinda Bakugane Ba
Add Comment