Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Uninstall Na Files Din Dakai Install A Kwanfuta Wato Yadda Zaka Gogeshi Kenan
Insha Allahu Ka Bayani Dalla-Dalla Kan Yadda Zaka Goge Files Din Bakaso A Kwanfuta
Zamu Fara
Da Farko Dai Ka Nemo Control Panel Na Kwanfutarka Kamar Haka
Idan Ka Nemosa Sai Kashigesa Wato Kai Double Click Ko Kai Right Click Sai Ya Baka Mazaba Sai Ka Zabi Open
Bacin Ka Budesa Zai Budema Shafi Kamar Haka
Sai Kaduba Zakaga Inda Akasa Programs A Kasa Kuma Kusa Dashi Ansa Uninstall a Programs
Sai Ka Kai Cursor Dinka Kusa Da Uninstall a Programs Sai Kai Click Wato Ka Dannasa Zai Budema Shafi Kamar Haka
Sai Kazabi File Din Da Kakeso Ka Goge Zai Kai Double Click Shikenan Ka Tafi Goge File Din Insha Allahu
Amma Wasu File Din Ba Derect Suke Tafiya Uninstall Sai Sun Baka Wasu Bayanai
Idan Baku Kagane Ba Kawai Kuyi Comment
Add Comment