Yau Kam Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Transfer Na Kudi Daga Layinka Na MTN Zuwa Wani Layin Mtn
MaTaki Na Farko
YADDA ZAKAI REGISTER TRANSFER
Kaje Wajan Rubuta Sako Na Wayarka Kaje Wajan Rubuta Sabon Sako
Kasa 0000 new pin new pin Katura Zuwa 777
Misali
0000 0814 0814 zuwa 777
Wani Bangare
ka kira *601*old pin*new pin*new pin#
misali
ka kira *601*0000*0814*0814#
Sai Kajira Zasu Turoma Sako Na Ya Chanzu
Mataki Na Biyu
Yadda Zakai Transfer Kudin
Idan Ta Wajan Tura Sako Zakai To Ga Yadda Zakai
Kaje Wajan Rubuta Sabon Sako Ka Rubuta
Transfer labar dazaka turawa kudin sai Kudi Sai Pin Zuwa 777
Misali
Transfer 08148337698 100 0814
sai Kajira Sakon Tabbatarwa sunje
Idan Kuma Ta Wajan Kira Ne Sai Kai Haka
*600*Lambar da Zaka turawa Kudin*adadin Kudin*sai Kasa Pin Dinka#
Misali
*600*08148337698*100*0814#
Sai Kajira Sakon Tabbatarwa
Duba Wasu
Yadda Zaka Binciko Lamabar Layinka Na MTN
Yadda Zakai Please Call Me A Layin Mtn NG
Yadda Zaka Nemo Lambar Layinka Na Airtel NG
Add Comment