Insha AllahuYau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Transfer Kudi A Layin Etisalat Zawa Wani Etisalat
Musamman Ga Masu Transfer A Shagunansu Na Business
Domin Sanan Yadda Zakai Transfer
Ka Danna
*223*Transfer Pin Dinka*Amount*Lambar Da Zaka Turawa#
sai Ka Danna Call
MIsali
*223*0000*200*08092529586#
Default Pin Naka Na Transfer Shine 0000
Idan Kana Son Chanza Pin Ka Kira Costomer 200
ko Kuma Kabi Wannan Tsarin
*247*Old PIN*New PIN#
Ku Huta Lpy
Add Comment