Insha Allahu Yau Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Transfer Data A Layinka Na Airtel Nigeria Domin Sanin Yadda Ake Biyomu Anan Kasa
Domin Yi Gashi
- To transfer 10MB;
dial: *141*712*11*Lambar#
e.g:*141*712*11*08126629049#
2. To transfer 25MB
dial: *141*712*9*Lambar#
3. To transfer 60MB
dial: *141*712*4*Lambar#
Domin Samun Cikaken Bayani Kawai Ka Danna *141*1
good Bye
Add Comment