Yau Kam Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Transfer Data A Layainka Na Etislat NG
Nasan Wasu Dayawa Suna So Suyi Transfer Data A Layinsu Na Etisalat Zuwa Wani Etisalat Din Amma Basu Saniba To Yau Zamuyi Bayani Kan Yadda Zakai Transfer Data
YADDA ZAKAI TRANSFER DATA A LAYINKA NA ETISALAT ZUWAN WANI LAYIN ETISALAT DIN
Ka Danna *229*PIN*yawan MB*Lamar Dazaka Turawa Data#
Sai Kai Call
Misali==>
*229*0000*250*08092529586#
Sai Call
Idan Wanchan Bai Ba Sai Kai Wannan Kagani Ko Zayi
Ka Danna *229*Lambar*Adadin MB*Pin#
Sai Kai Call
Misali==>
*229*08092529586*250*0000#
sai Call
0000 Shine Default Na Pin Domin Chanza Pin Ga Yadda Ake
*247*Tsohon PIN*Sabon Pin#
Misali==>
*247*0000*0809#
Kuma Dole Pin Din Ya Kasance Guda Hudu 4
A Huta Lafiya
Add Comment