Assalamu alaikum yan uwa da fatan na sameku lapiya
Yau gamu a cikin Setting free browsing A layin mtn Tare Psiphon handler
Da Farko dai kufara yo download Na Psiphon
Idan Kai Install sai ka budeta Zakaga Ta Budema Wani Waje Kamar Zakai setting kamar haka
Idan kuka duba zakuga ancike
Kauyi Mark A
Remove port
Sai Proxy server Kusa
datareset.mtnonline.com/#
Real proxy type kusa
Defualt
Real proxy port kusa
80
Sai kuyi
Save
Sai Ku Zabi Us As Your country
Kushiga More Option
Ku cike
Shikamar Haka
Host kusa
10.199.212.2
Port kasa
8080
Sai kai save
Sai kai back
Ka danna start
Insha allahu zai fara aiki
Add Comment