Yau Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Akan Yadda Zakuyi Setting Na Wayarku Kirar Android Idan Taki Nuna Muku Wajan Install
Dayawa Wasunku Sukanyima Restore Ko Format Sai Sunzo Install Na Apps Ko Games Sai Suga Wanni Pop Up Msg A Kasansa Akwai Setting Da Kuma Cancel.
To Domin gyarawa Sai Kushiga Setting Kuna Shiga Setting Zakuga Ta Kai Ku Wani Waje Ansa Unknown Sources
Akwai Wanda Zakuga Mark Ne Zakuyi A wata Yar Akwati Sannan Akwai Wanda Zakuga wani Abune Zaku kuna
Kunayi zata Baku Wani Sako Sai Ku Danna Ok
Sai Kuyi Back
Ku sake dannan Install Insha Allahu Zakuga Wajan Install Normal
Ku kasance Damu A koda Yaushe
Karanta Anan
Yadda Zaku Gyara Install Blocked Na Wayarku Kirar Android
Add Comment