Insha Allahu Yau Muna Tafe Da Yadda Zakai Screenshot A Kowace Irin Android
Domin Yadda Zakai Screenshot Din Ko Wace Irin Android Shine Kawai Ka Danne Ma Dannin Volum Na Kasa Sai Kuma Madanni Na Kunnawa Ko Kashewa
A Huta Lafiya
C.E.O/Founder ArewaBlog
Add Comment