Bissimillahi Rahamanin Rahim
Dikan Godiya Ta Tabbata Ga Allah Subhanahu Wata,alah
Yau Kam Insha Allahu Muna Tafe Da Bayani Kan Yadda Zakai Screen Record Na Kwanfutarka Da VLC Player
Kamar Yadai Yadda Zakaga Ana baka Video Tutorials Anaima Record Kana Gani To Kaima ga Dama Ta Samu Ta yadda Zakai Naka
1=> Da Farko Dai Kaje Ka hau Kan VLC Player Ta Ka Ta Kwanfuta
Daga Gefen Ta Zakaga MEDIA Sai Ka Danna Ta Zakaga Ta Baka Zabi
Sai Ka Zabi Open Capture Device Ko Kuma Ka Danna Ctrl+C
2=> Zai Budema Wani Shafi Kamar Haka
Da Zarar Ya Bude Zakaga Capture Mode Daga Gefe Zakga Direct Show Kana Dannasa Zai Baka Zabi
Sai Ka Zabi Desktop Kana Sa Shi Sai Kai Kasa zakaga Play ? Sai Ka Danna Wannan Kibiyar Da Ta Kalli Kasa zata Baka Zabi Kamar Haka
Amma Kan Ka Danna Wannan Kibiyar Zakaga Wasu Nombobi Kamar Haka
1.00f/s To A Bayan One Din Sai Ka Kara Ziro Kamar Haka
10.00f/s
Kana Gama Saita Nan Sai kaje Wajan Kibiyar Ka Zabi Convert Kana danna Wa Zai Kai Ka Wani Shafin Kamar Haka
Idan Ka Duba Zakaga Wani Waje An Zagayesa Da Wani Da Sai Kashiga
wato Inda Akasa Profile
Kana Shiga Zai Budema Wani Shafi kamar Haka
Sai Ka Zabi MP4/MOV Idan Ka Masa Mark Sai Daga Sama Zakaga Video Codec Sai Ka danna Kana Dannawa Zai Budema Kamar Haka
Iya Budewa Zakaga Video A Kasa Ba Mark A ansa Sai Kai Masa Mark Ka Duba Kasa kadan Zakaga Codec A Gabansa Zakaga Wajan Zabi Kana Dubawa Sai Ka Zabi
H-264
Profile Name Zaka Iyasa bidiyo01 ko video01
Kana Gamawa Saikai Save
Kana save Zai dawo Dakai Shafin da kabari
Kamar Haka
Sai Ka Shiga Browse Idan Ya Bude Sai Ka Zabi Inda Kakeson Ajiye Bidiyo Din
kamar Haka
Sunan Da Ka Sa A Profile Name Shi Zakasa A File Name
Idan bidiyo01 Kasa Sai Kasa Idan video01 kasa Sai Kasa
Sai Kai Save
kana Save Zai Dawo Daka Shafin Baya
Kamar Haka
Zakaga Ya Sama .ps Sai Ka Goge ps Kasa Mp4
sai Kai Start Insha Allahu Zakaga Ya Fara Kamar Haka
IDan Baka Gane Ba kayi Comment Ko Ka Jira Fitowar Video
Namu
http://youtube.com/c/HausaTutorials
gud bye
Add Comment